Kayya Tattun Huluna Na Maza Wdanda Zaayi Yayi Wannan Sallar Mai Zuwa Ta 2023
Agajahub publisher bangaren fashion mun zomuku da sababbin kayatattun hulunan maza na zamani Wadanda zaayi yayi wannan shekarar ta 2022 a wannan Sallar ed’el fitr , kamar yadda kowane bahause yake tinkaho da kayan hausawa hula nadaga cikin Abubuwan da Ake Kokarin ingantawa Domin ganin wankan murnar Sallah karama kokuma babba ya Kammala.
Hula Ta Maza Mai kyau Ta Zamani
Menene Hula?
![]() |
Huluna guda Biyu |
![]() |
Hular hausawa da Fulani |
- Hula Kube
- Hula Muhadu Banki
![]() |
Hotunan hula Kube |
Hula Babbar Abuce a Al’adar hausawa da Fulani inda tazama Abun Amfani garesu dare da Rana haka zalika yazama wajibi kowa yasanya Hula in zaije Babbar lalura a kasar Hausa kamar su: Neman Aure, Daurin Auren, Neman Aiki Dakuma sada zumunta.
Hotunan karin kayatattun hulunan maza na zamani Wadanda zaayi yayi wannan Sallar
![]() |
Hotunan hula masu kyawon gaske Wadanda zaayi yayi wannan Sallar ed’el fitr |
Wadannan Huluna sunada matukar kyawon gaske kuma ana iya sakasu da Shadda, Babbar riga ko kaftani, ana sakasu da yadi Bowls ko cashmere dadai sauran su.
![]() |
Hular hausawa Wadanda zaayi yayi wannan shekarar |
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin Hulunan maza na zamani Wadanda zaayi yayi wannan shekarar ta 2022.