Labari Mai Dadi: Anfara Sakin Alart Na NYIF Duba Cikakken Bayanin Anan
Duk wanda yasan ya yi training ya gaggauta duba Gmail dinshi, wanda bai yi training ba, shima ya cigaba da dubawa a kowane lokaci za su iya turo sako mai muhimmanci.
Tsarin bawa matasa ranche na “Nigeria Youth Investment Fund” (NYIF) ya turawa wasu daga cikin wa ‘yanda suka karbi horo a manhajar YouTube da sakonnin bude account a bankin NPF Microfinance Bank.
Duk wanda aka turawa sakon ya tabbata ya karanta da kyau tare da bin dukkannin tsare tsaren da suka gindaya don ganin kudin shi ya shiga asusun shi.
Ga hoton Sharuddan Anan
![]() |
Takardun sharuddan NYIF |
Idan baku manta ba a farkon shekarar 2021 gwamnatin Tarayya ta bude Portal din NYIF domin tallafawa matasa da jari, a karon farko NYIF sun turawa mutane 5,000 suka basu training, suka tura musu kudaden da suka nemi rance ga asusun bankunan su.
Read this Also
Apply For Mastercard Foundation Registration And Training For Business With Benefit
Bayan nan, a karshen shekarar 2021 aka sake turawa matasa 10,000 sakon training, suka gudanar da training din.
A cikin ‘yan kwanakin nan suka fara turawa wa yanda suka karbi horon da sakonnin bude account a bankin bankin NPF Microfinance Bank.
Wa ‘yanda suka karbi horon kuma ba’a turo musu da sakon ba, da su kwantar da hankulansu za’a turo musu nan bada dadewa ba.
An yiwa wasu approved din 800,000 wasu 700,000 wasu 500,000 wasu 300,000 wasu 250,000 wasu 200,000 da sauran su.
Yau dinnan 13′ April, 2022 Anfara turawa mutane kudin NYIF din a account dinsu
Ga Hotunan kadan daga cikin mutanenda aka turawa Alart na NYIF
![]() |
Sample of NYIF Alart |
Fatanmu Allah ya bawa kowa sa’a, duk wanda ya cika ya samu.