LABARI MAI DADI GA WADANDA SUKA CIKE SHIRIN NYIF, TUNI NYIF SUN FARA TURA SAKON AMINCEWA TA EMAIL ADDRESS KARANTA CIKAKKEN BAYANI ANAN

 LABARI MAI DADI GA WADANDA SUKA CIKE SHIRIN NYIF, TUNI NYIF SUN FARA TURA SAKON AMINCEWA TA EMAIL ADDRESS KARANTA CIKAKKEN BAYANI ANAN

Wanda suka samu sako mai dauke da an zabe su a matsayin mai su cin gajiyar asusun saka jarin Matasan najeriya .cikin sakon da aka turawa wasu wanda suka karbi horo akwai bayanai, da suka nuna cewa a danna *5757# domin bude asusu a bankin NPF Microfinance Bank. 

“Ya ku masu cin gajiyar shirin NYIF, ma’aikatar matasa da wasanni ta tarayya da hadin gwiwa da NPF MFB Plc a halin yanzu bankin Nigerian Police Force Microfinance #NPFMFBPLc yana cikin bankunan da aka zaba domin raba kudaden asusun saka jarin matasan najeriya (NYIF) a fadin kasar nan.

SaÆ™on approved yana nan cikin imel address din da kukayi rijistar shiga cikin shirin bayar da rancen asusun saka jarin matasan najeriya, duba #SPAM_FOLDER din ganin sakon wanda ya ga saÆ™on ya shiga yayi accept loan offer din rancen sa na 250k. 

Read this also

Damar tallafin karatun daga Universal School of aviation Lagos da hadin gwiwar African Aviation Group Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku nemi Tallafin

 

Zabar bankin Microfinance na NPF a matsayin abokin tarayya wajen bayar da rance asusun saka jarin matasa Najeriya ba wai kawai zai gaggauta fitar da rancen ba ne zai taimaka wajen dawo da rancen.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top