MUTANE MILLION BIYAR NE BANKIN NIRSAL MICROFINANCE BANK HADIN GUIWA DA MICROSOFT ZASU BADA TALLAFIN KUDI DA KAYAN AIKI GA ƳAN NIGERIA
Kamar Yanda Kukaji Nayi Magana Asama Bankin Nirsal Microfinance Bank Hadin Guiwa da Microsoft Africa Zasu ba
Mutum Million Biyar Tallafin Noma A Nigeria
An bude wannan Program ne Na Agro-Tech A March 28th 2022
Za’a Rufe Ranar 22nd April 2022.
Read this also
Ga Duk Mai Sha’awa zai iya
Ziyartar shafinsu Domin Cika Form.
Agro-Tech Dai Ya kasu kashi Biyu Akwai Individual Daya-Daya
Akwai wanda zaku hada Team Tare in Group Daga mutum 2,3,
zuwa 4.
Suka ce Zaiyi Wahala kucika in Group Team Baku
samu ba.
You may also like this
Ashawarce Kuyi kokari ku cika na Team Yafi.
Ko Kunsan Cewa Zaku Iya Samun Kudi A Wannan Program Na
Agro-Tech Kamar 2.5million ko 1.5million ko kuma 1 million
Kowane Mutum Daya Bayan Yayi Training din da zasuyi Zai Samu.
Mafi Karancin Kudi Naira 250,000 Da kuma Mafi Yawan Kudin
Naira 600,000 A Wata Daya Kachal.
Kamfanin Microsoft dai sananen Kamfanin kasar Amurka ne na harkar computer, Wannan Tallafin zai taimakawa manoma sosai.
Munasaran Wannan Tallafin yazama Cikin sauki saboda kasancewa bana gwamnati bane saboda kamfanin Microsoft na wajene munasaran asamu cikkakar kulawa daga bangaren su.
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai Dangane da Tallafin gwamnatin tarayya Dakuma Daukar Ma’aikata a Ma’aikatun gwamnatin tarayya Dakuma kungiyoyi.