Rundunar Sojin Sama Ta Nigeria Zata Bude Shafin Daukar Ma’aikata Duba Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin
AIR FORCE ZASU DAUKI MA’AIKATA
Rundunar sojojin saman Najeriya za ta dauki sababbin jami’an aikin soja na wannan shekarar.
Rijista kyauta ne ranar 11/4/2022 zaa fara nema zaa rufe nema ranar 22/5/2022
Read this also
Nigerian Air Force To Open a Recruitment Portal Check The Guide On How To Apply Here
An Fitarda Wannan sanarwa ne ta wata takarda mai dauke da Bayanin Yadda za’a cike fom din Daukar Ma’aikatan dakuma Shafin yanar gizo dazaayi amfani dashi domin cike Aikin na Nigerian Air Force
Masu sha’awa za su iya shiga wannan link din dake kasa https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai Dangane da Daukar Ma’aikatan gwamnatin tarayya Dakuma kungiyoyi Masu Zaman kansu.
Agajahub publishers