Sababbin Kalaman Soyayya Masu Dadi 2022

 Sababbin Kalaman Soyayya Masu Dadi 2023

Kalaman soyayya A to Z

A Yau Shafin Agajahub publisher ya tattaromuku Sabbabin kalaman Soyayya Masu Dadi Da Ratsa Zuciyar Masoya,
Bayan dogon binciken da Shafin Agajahub publisher ya gudanar mun fahimci cewa kunada Sha’awar ayi rubuta dangane da wadannan kalmoni in Akayi laakari da tambayoyin da kuke turawa zuwa Google:
  • Kalaman soyayya masu dadi 2021
  • Kalaman soyayya masu dadi 2022
  • Kalaman so ga budurwa
  • Kalaman soyayya masu dadin gaske
  • Kalaman soyayya masu dadi 2020
  • Kalaman soyayya A to Z
  • Kalaman soyayya masu dadi pdf
  • Kalaman bada hakuri a soyayya
  • Kalaman soyayya masu dadi App
  • Bbc hausa kalaman soyayya
  • Gajerun kalaman soyayya
  • Littattafan kalaman soyayya
  • Labaran soyayya masu dadi
  • Kalaman love

Gajerun kalaman soyayya

Jin muryarka na sakwan guda, na jefa ni cikin kogin tinaninka, na tsawan
lokacin da idanuwana ke kasancewa a
buÉ—e.
Wasu na gulmar, wai watarana za a
wayi gari na ji son ki ya ragu a cikin
zuciyata,
 Idanuwana su daina ganin kyawunki,
                    ni kuwa na ce, ba na fatan
zuwan wannan rana ina mai numfashi a doron ‘kasa.
        Ni a kullum, ina jin sonki ne na karuwa a cikin zuciyata, 
         a dukkan lokacin da muke tare ko muka nesanta da juna.
 Ina Son Ki
Ina kaunar ki
RÆMÆDÆN KÆRÆM.
Bana tunanin zan iya rayuwa babu kai bayanin rashin iyayena, Kaine kazame mini gatana kamin komai ba abinda zan iya cewa illah ina matukar gdy da kulawar ka.

Kalaman so ga budurwa

Good morning my sister da fatar kin tashi lafiya.
Love U!
Sister na Allah ya Baki lafiya
Nagode kanwata I Really missed you and I really love U!
Barka da kwana Yan mata, dafatar kin tashi lafiya.
Barka kade kanwata dafatar kin sharuwa lafiya. Love U!!
Love U have a wonderful night dream.
Good morning my sister da fatar kin tashi lafiya.
Love U!.
Love U! And miss U! .

Kalaman soyayya masu dadin gaske

Shugabar Yan mata, kyawawa mai cikkakar haduwa a matsayin mace, kisani inasonki sosai nakumayi missing dinki sosai love U
Sonki tamkar wani fure ne da idanuwana suke Qawatuwa da kallonsa, hanci ya ji daddadan Qamshi, ruhi kuma ya samu nutsuwa. Idan rayuwa ba za ta yiwu ba tare da ruwa da iska ba, haka ni ma ba zan iya rayuwa ba tare da ke ba. Jin dadi da walwala ba za su taba samuwa a tattare da ni ba matukar babu soyayyarki a cikin zuciyata. Kin zama tauraruwa da ke haska ilahirin bishiyoyi da furannin da suke a lambun zuciyata.
Hi Yan Mata dafatar kina cikin nutsuwa ana sauraren waazi dakyau, kinsace zuciyata Soyayyarki ta mamayeni tunanin ki yazama aikina kowane lokaci Love U! So Much

Kalaman bada hakuri a soyayya

Yan mata kiyi hakuri ba network, ki kwanta kawai saida safe Love U!
Name kenan?
Inaga nine yakamata nayi fushi dake saboda yanayin yadda kika kasa nunamin Soyayya Amma kuma banyiba saikece zakice bakiji dadiba? to daakayi name?
Kayi hkr nayima erro fa wurin tafa test din.
Haloooo,amincin allah shitabbata ga xuciyarda bata fushi akoda yaushe tana cikin yarda da aminci allah yakamata natsuwa amma nayi mamakin danafara awadakai cin kankanen lokaci .
Yan mata kiyi hakuri ba network, ki kwanta kawai saida safe Love U!.
Ok na gode dan allah kayi hkr da erro wurin tafa test ne kuma kadinga goge wanda na samu mistake kar ace buduruwanka takkwalace
Bata kome nake nufiba kuma allah yasani harcin raina kawaida banaso nafara sankane kamin walakanci kuma akan karna walakantaka na karbeka amma bana so yayya dan banason shiga damuwa kasan dan adan ba a renashi domin yanada muhimmanci da darajah
Dudda haka kagoge wllh banaso agane takwkwala nake him dukda bana gajiya da magana dakai bari inbarka hakanam karna damekah dan allah ka kularmin da kanka banaso wani abu ya sameka allah ya tsaremin kai dan alfarmar wanga wata dan sunayesa guda 99 ameen thumma ameen good night i love you. 

Kalaman soyayya A to Z

Kanwata Gaskiya nayi nishadi da wayarmu ta jiya sosai Domin kuwa kin nunamim cikkakar kulawa Love U so much moohm!
Sonki tamkar wani fure ne da idanuwana suke Qawatuwa da kallonsa, hanci ya ji daddadan Qamshi, ruhi kuma ya samu nutsuwa. Idan rayuwa ba za ta yiwu ba tare da ruwa da iska ba, haka ni ma ba zan iya rayuwa ba tare da ke ba. Jin dadi da walwala ba za su taba samuwa a tattare da ni ba matukar babu soyayyarki a cikin zuciyata. Kin zama tauraruwa da ke haska ilahirin bishiyoyi da furannin da suke a lambun zuciyata.
Yayanah ALLAH yamaidaminkai lfy ALLAH kayimin wnnn arzikin na dawowarka lfy ameen kakara yimin addu,a kaji dan kuwa banda lfy i love you 
Slm aminchi agareka yayanah mu,awuya him agaskiya idan ba karfin jini ga mutumba idan yana tsaye aka kira wnnn sunam him baridai babynah abin sirrine 

Kalaman soyayya masu dadin gaske

Godiya tamusamman my lovely flower ina godiya da kulawarka akaina ngd
My lovely one kana araina dan allah mekamin na yarda dakai lkc guda bayan kuma ni ba haka nakeba yarda da namiji lkc daya, kuma anya kanasona kuwa, nasan kana sona a baki amma bansan xuci ba ma,awuya suna mai dd kuma mai shiga rai help to me  
Ammafa idan harkana sonah ya kamata ka nunamin kulawa aha
Hi Yan Mata dafatar kina cikin nutsuwa ana sauraren waazi dakyau, kinsace zuciyata Soyayyarki ta mamayeni tunanin ki yazama aikina kowane lokaci Love U! So Much

Kalaman love

Slm allah sarki babynah dafatan ruwa basu taremin kaiba akace bidar halak da wuya allah baka halalinka kuma ya azzirtaka da halar dinka brk da shan ruwa
Babbar yarinya kin sace Zuciya ta, tunaninki Dakuma Jin muryarki sune muradina dafatar zaki wayi gari lafiya Love U!
Sorry babynah kasan wllh inasonka banasone ka cutamin amma kayi hkr kaji my blood and heart
Da girman kujerarka dafatan ansha ruwa lfy brk da dawowa
Agajahub publishers

3 thoughts on “Sababbin Kalaman Soyayya Masu Dadi 2022”

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top