Sabon Tallafin Jahar Gombe: Yanzu Haka Ana Ci Gaba Da Cike Sabon Tallafi A Jihar Gombe, Kada ka Cika Idan Ba Jahar Gombe Kake Ba.
![]() |
Sabon tallafi jahar gombe |
Gwambawa Kadai Ne Zasu Cika.
Gwambawa Kadai Ne Zasu Cika: Sabon Tallafi Zuwaga Gwambawa.
Ga dama ta samu na koyon sana‘oi tare da baku abun sana’ar bayan kammala koyon, za’a kuma baka shaidar koyon wanda Gwamnatin Jihar Gombe ta shirya shi ga Matasa daga Yan shekaru 15 zuwa 35 kadai.
Yan Jihar Gombe kadai ke da damar cika shi saboda a Gombe za’a yi, kada kana wata Jihar ka cika alhali ba a Gombe kake ba zaka cutu.
Raad also:
In Allah ya yarda wannan tallafin za’a rufe Portal nan da Sati Biyu kwanaki 14 kenan, a hanzarta a a turashi ga gombawa a shiga a cika.
Bayan Sallah Inshaa Allah za’a fara koyar da sanaoin.
Sabon Tallafin Jahar Gombe: Yanzu Haka Ana Ci Gaba Da Cike Sabon Tallafi A Jihar Gombe, Kada ka Cika Idan Ba Jahar Gombe Kake Ba.
YADDA AKE CIKAWA?
Don Allah a turashi zuwaga ga yan uwa don jama’ar mu su amfana da shi sosai. Cikin sauki ake cikawa babu wahala.
Agajahub publishers