Sako Mai Dadi zuwa Ga matasa Masu Jiran Tallafin Kudi Na Asusun Matasan Najeriya (NYIF) 2022.

Sako Mai Dadi zuwa Ga matasa Masu Jiran Tallafin Kudi Na Asusun Matasan Najeriya (NYIF) 2022.

Nyif

Labari Mai Dadi Ga Masu Jiran Tallafin Kudi Na Asusun Matasan Najeriya NYIF Bankuna uku ne zasu biya masu cin gajiyar shirin asusun saka jarin matasan najeriya NYIF. 

Jarin bankuna zasu biya masu cin gajiyar shirin asusun saka jarin matasan najeriya NYIF. 

1.NPF MFB

2.LAPO MFB

3.BOABAB

Duba hotunan lambar Bankuna.

1. NPF MFB 

 Nfb mfb

2. LAPO MFB 

Lapo mfb

3. BOABAB 

Boabab

Satin daya gabata bankin hukumar yan sandan najeriya ya aikawa da wanda aka zaba sakon cewa an zabe su dasu bude asusun ajiya a bankin, mutane da dama sun bi umarnin wannan sakon da aka aika masu, still dai acikin satin Bankin Nigerian Police Force Microfinance bank Plc ya kara aika masu da sako cikin imel su shiga suyi accept loan offer din da aka amince da rancen su,wasu sun yi haka har an tura musu da kudaden su cikin asusun ajiyar. 

Read also:

Idan Kun Cika Tallafin Covid-19 A Baya To Ga Hanya  Mafi Sauki Da Zaku Duba Kudin Tallafin N500,000 Na Covid-19.

Yanzu Haka Ana Ci Gaba da Aiwatar da Jagoran Shirin Kawar da cutar Polio a Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) Ga yadda zaku cike.

Sabon Tallafi 2022: An Bude Shafin Tallafin Noma Mai Taken “VALUE4HER Women Agripreneur of the Year Awards (WAYA).

Shekaran jiya bankin Lapo Microfinance bank shi ma ya fara aikawa da suka cancanta sako acikin sakon da aka aikawa masu cin gajiyar shirin samun rancen daga ma’aikatar matasa da wasanni ta tarayya akwai bayanin da yake nuni da cewa ana bukatar mutum ya tura da 2passport photography da national I’d card cikin sakon akwai wata lamba ya tura ta nan. 

BOABAB MICROFINANCE BANK basu fara turawa mutane sako ba amma suna gaf da farawa. 

Kowa zai amfana da wannan rance insha 

Allahu ko kayi training ko bakayi ba kawai mu jira lokaci, ku sani gwanati bata yin abu lokaci guda shiyasa ake samun jinkiri a wasu tsarikan. 

Muna godiya da kasancewa tare da shafinmu na agajahub news.

Agajahub publishers

1 thought on “Sako Mai Dadi zuwa Ga matasa Masu Jiran Tallafin Kudi Na Asusun Matasan Najeriya (NYIF) 2022.”

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top