Tallafin NG-CARES: An Sake Buɗe Shafin Tallafin NG-CARES Bangaren Agent Domin Cike Gibin Kowace Jaha, Ga Yanda Zaku Cike Aikin
Hukumar dake kula da Daukar masucin gajiyar Shirin NG-CARES Dakuma Agent tasake bude Shafin Domin cike Gibin lambobi da adadin mutanenda akeso a dauka na Agent
Kusani Wannan tsarin na NG-CARES Agent state naku zasuyi inviting naka ka Cike Domin zama agent, sannan kuma duk wanda yayi hangancin cike wannan batare da iziniba to zasuyi maganinka
Ga Link na NG-CARES first step domin samun invitation na zama agent
Ga Link na cike agent For
https://cares.plax.ng/register-097465
Idan kasamu damar daga gare su zasu tura maka sakon amincewa akan email din ka domin kammala Neman shiga.
A kula koda kasamu code na jahar ka indai baka da izinin
cikawa to don Allah Karka cika.
Ga Jerin NG-CARES code na Kowace Jaha a Nigeria
- Katsina code C21
- Kano code C20
- Kaduna code C19
- Zamfar code C37
- Kebbi code C22
- Bauchi code C06
- Jigwa code C18
- IMO code C17
- Ebonyi code C12
- Lagos code C25
- Osun code C30
- Delta code C11
- Cross river C10
- Kogi code C23
- Kwara code C24
- Nasaraw code C26
- Niger code C27
- Ogun code C28
- Oyo code C31
- Ondo code C29
- Plateau code C32
- Sokoto code C34
- Taraba code C35
- Yobe code C36
- Abuja code C02
- Adamawa code C03
- Borno code C04
- Anambra code C05
- Bayelsa code C07
- Benue code C08
- Gombe code C16
- Enugu code C15
- Ekiti code C14
- Edo code C13
- Abia code C01
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai Dangane da Tallafin gwamnatin Tarayya Dakuma kungiyoyi Masu Zaman kansu
Agajahub publishers