Tallafin P-Yes Na 2022: Idan Baka Samu Wannan Sakon Ba To Tabbas Cikewarda kayi Ta Tallafin P-Yes Batayiba, Danna Nan Domin Dubawa.
![]() |
Tallafin P-yes |
Shirin P-YES tsari ne domin Karfafa Matasa na Shugaban Kasa, an tsara shi ne don gudanar da hadin gwiwa da gwamnatocin Jihohi, kungiyoyi masu Zaman kansu don samar da wani tsari na saukaka ayyukan yi ga matasa a Najeriya. Manufarmu shirin ita ce karfafa matasan Najeriya ta hanyar samar da damammaki da kuma samar da yanayi na samar da arziki ta hanyar baiwa matasa sana’o’in hannu, ilimi da albarkatun da za su sa suyi amfani, ta yadda za a rage radadin talauci da samar da dimbin matasa masu karfintattalin arziki wadanda suke da dabarun da za su iya amfani da su ta hanyar kirkire-kirkire da ma’ana suna ba da gudummawa ga gina kasa.
Read also: Today RRR Update: Sadiya Umar Faruq Has stated That Over 150,000 Will Be Paid By The End Of This April 2022, Reads.
The Nigerian Navy Has Released The Names Of The Successful Recruitment, Conducted on March/12/2022.
Yadda zaka gane submitting naka yayi bayan ka kammala cike P-Yes.
Kamar yadda kuka sani cewa a kwanakin baya gwamnatin tarayya Karkashin ofis din shugaban kasa ta bude shafin P-Yes domin taimakawa talakawa.
Batare da bata lokaci ba zamu kawo maku yadda zaku gane cewa cike tallafin P-Yes na yayi.
Idan kuka kammala cike P-Yes kuka samu wannan sakon hakan yana nufin cikewarku tayi.
Yadda Zaku Cike Shirin P-Yes
Idan kuma baku cikeba to Kuyi Amfani Da Wannan Link Domin Cikewa
Ziyarci Shafin P-Yes :
Cike Tallafin P-Yes:
Makasudin P-Yes: