Bankuna Uku Ne Zasu Biyan Masu Cin Gajiyar Shirin Asusun Saka Jarin Matasaatana Nigeria NYIF

 Bankuna Uku Ne Zasu Biyan Masu Cin Gajiyar Shirin  Asusun Saka Jarin Matasaatana  Nigeria NYIF.

Bankunan da zasuyi wannan Aikin sune kamar haka

•NPF MFB

•LAPO MFB

•BOABAB

Satin daya gabata bankin hukumar yan sandan najeriya ya aikawa da wanda aka zaba sakon cewa an zabe su dasu bude asusun ajiya a bankin, mutane da dama sun bi umarnin wannan sakon da aka aika masu, still dai acikin satin Bankin Nigerian Police Force Microfinance bank Plc ya kara aika masu da sako cikin imel su shiga suyi accept loan offer din da aka amince da rancen su,wasu sun yi haka har an tura musu da kudaden su cikin asusun ajiyar. 

Shekaran jiya bankin Lapo Microfinance bank shi ma ya fara aikawa da suka cancanta sako acikin sakon da aka aikawa masu cin gajiyar shirin samun rancen daga ma’aikatar matasa da wasanni ta tarayya akwai bayanin da yake nuni da cewa ana bukatar mutum ya tura da 2- passport photography da national I’d card cikin sakon akwai wata lamba ya tura ta nan. 

BOABAB MICROFINANCE BANK basu fara turawa mutane sako ba amma suna gaf da farawa. 

Kowa zai amfana da wannan rance insha Allahu ko kayi training ko bakayi ba kawai mu jira lokaci, ku sani gwamanti bata yi abu lokaci guda shiyasa ake samun jinkiri a wasu tsarikan. 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top