Dama ta Samu: Yanzu Ana Ci Gaba Da Cike Tallafin Noma Mai Taken”Nirsal Agro Geo” Hanyar samun Tallafin Kudin Rance Na Noma Daga Nirsal.

Dama ta Samu: Yanzu Ana Ci Gaba Da Cike Tallafin Noma Mai Taken”Nirsal Agro Geo” Hanyar samun Tallafin Kudin Rance Na Noma Daga Nirsal.

Nirsel Agro Geo

Yadda Zaku Samu Kudin Tallafin Noma daga Nirsal Tare Da Hadin giwar Central Bank of Nigeria Hanyar da zaku bi domin samun Tallafin Kudin Rance Na Noma Daga Nirsal tare da hadin giwar Central Bank of Nigeria. 

Maanar Kampanin Nirsal Plc.
Nirsal Non-Bank Financial Institution mallakin babban bankin Najeriya (CBN) gaba daya. Wanda aka kafa tare da hadin gwiwar ma‘aikatar noma da raya karkara ta tarayya (FMARD).

Ma’anar Tallafin Nirsal Agro Geo Wannan Tallafine da yazo ne daga karkashin hukumar ma aikatar noma na nigeria wato Federal Ministry agricultural and Rural Development (FMARD) Domin samun damar tallafawa masu kananan noma da manyan manoma da sauran kunyoyi daban daban tare da kowa da kowa don anfani da wannan dama wajen cika tallafin nan Shi Tallafine Nirsal Agro Geo Cooperative tallafine na bada kudin rance na noma domin taimakawa kowa da kowa wajen taimaka musu da kudin rancen bunkasa noma rani. 

Wadanda Suke Da Damar Cika Wannan Tallafin Kudin Rance Na Noma Daga Nirsal. 

Nirsal Agro Geocooperative Ta bada damar cika wannan tallafine ga kowa da kowa domin suyi anfani da wannan damar neman taimako kudin rance daga kar kashin ma aikatar Nirsal Tare da hadun Giwar Mai aikatar Federal ministry of agricultural and rural development. 

Read also:

Opportunity: Apply for The LAGOS University Current Career Opportunities.

Sabon Tallafin P-Yes: Ga Bayanin Yadda Zaku Shigarda Username da Password Dinku a Sabon Shafin Tallafin P-Yes, Ku Danna nan Domin Dubawa.

NG Cares Update: Latest Ng cares Shortlists Update.

Daga Cikin Mutanen da suka cancanci cika wannan tallafin kudi rance na Noma Daga Nirsal Agro Geocooperarive Loan kamar haka:

  • Mutum Guda zai iya cikewa.
  • Wadanda suka kammala degree zai iya cika.
  • Wadanda Suke Anfana Da tallafin Noower (Npower Benificiaries) 

Kungiyoyi Hadin Giwa.

Wadannan Mutane ne da aka basu damar cika wannan tallafine domin suyi anfani da damar bude wannan shafin cika tallafin Kudin Rance Na Noma Daga karkashin Kungiyar bankin Noma Nirsal Plc. Tare da hadin Giwar Bankin Duniya tare da Ma aikatar noma na nigeria Wato Federal Ministry Of Agricultural And Rural Development. 

YADDA ZAKU CIKA TALLAFIN NOMA TARE DA VIDEO DALLA DALLA.

Ku Danna nan domin cika tallafin noman yanzu 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top