Hanya Mafi Sauki Dazaka Duba Sunanka a Npower Batch C2 Ta Hanyar Amfani da USSD CODE

 Hanya Mafi Sauki Dazaka Duba Sunanka a Npower Batch C2 Ta Hanyar Amfani da USSD CODE

Hukumar Gudanar da Harkokin Zuba Jari na Kasa (NASIMS),ta fitar da jerin sunayen masu neman aikin shiga N-power  batch C stream II wadanda za su ci gajiyar aikin.mai nema zai iya sanin matsayin sa ta hanyar shiga shafin www.nasims.gov.ng ko yayi amfani da code din nan *45665#

Karin bayani zai boye baya daga yanzu zuwa ko wanne lokaci. 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top