Hanya Mafi Sauki Dazakabi Koda layin ka ya Bata na bvn zaka iya bude account na NPF MICROFINANCE Kuma kudin ka Na NYIF Su Sauka.

Hanya Mafi Sauki Dazakabi Koda layin ka ya Bata na bvn zaka iya bude account na NPF MICROFINANCE Kuma kudin ka Na NYIF Su Sauka.

 

Abdulrahman dahiru Shine yazakulo muna wannan hanyar dazamuyi amfani da ita Kuma legit way CE babu wata matsala

Idan kacike Tallafin gwamnatin Tarayya Na NYIF Kuma layinka na BVN NUMBER ya bata kokuma yananan kanason kabude Account a NFP Microfinance Bank toga hanya Mafi Sauki

Yadda Ake bude account a NFP Microfinance Bank

Yadda zaka bude Na farko zaka shigar *5757# idan ya bude zasu baka damar zabar Abu biyu 

1)Create account to bvn

2)Create account no bvn 

Idan layin ka ya Bata saika Danna 2

 Zasu baka damar ka cika bayanan ka 

Read This Also

Bayan ka cika bayanan ka zasu turo maka account number Nan take alhamdulillah zaka iya amfani da ita gurin accept offer letter Kuma inshallahu kudin ka zasu sauka Babu gara Babu gunda .

 bayan sunsauka saikaji banki NPF MICROFINANCE domin durawa account din bvn number naka cikin bank zaka samu kudin ka ba sai ka dawo ba inshallahu 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top