Idan Baku Cike Username da Password Ba Lokacinda Ake Cike shirin P-yes ba To Wannan shine P-yes Link Dinda Zaku Samu Username Da Password Naku.
![]() |
P-yes username and password |
Mutane da yawa basu samu daman sa password bah lokacin cike wannan shiri na P-YES sakamakon sun cike da farko wanda suka cike na biyu sukam sun samu daman sa password nasu bayan an kulle portal din anyi gyara a ciki sai akabada daman sa password wanda na farko basu samu bah suna tambayan yadda zasuyi tunda ba yadda za ayi suyi login.
Read also:
A yau Munzo Muku Da Sabbin Labarai Akan Rarraba Lamunin GEEP 2.0 a Wannan Shekarar Ta 2022.
Babu daman yin login su shiga dashboard nasu domin ganin maike faruwa a ciki domin kuwa dole saida password da email/username din ka sannan zaka iya shiga cikin dashboard naka
yadda zakayi idan baka samu daman sa password bah tun farko cikawaba.
kana shiga zai kaika wani wuri kamar haka zai kaika inda zai baka daman sa email dinka domin ganin wannan password din naka saikaje email dinka ka dubah abunda aka turoma.
Sannan saiku dawo kuyi login domin ganin dashboard naka.