Kalaman Soyayya Masu Dadi

 Zafafan kalaman Soyayya Masu Sanyaya Zuciya

Ya shalele na wlh duk abinda zai kasance farin ciki A gareka dolene ni namaka shi ya muradin zuciyata
Ina alfahari da kai ya hubbina allah ubangiji ya kara kusanci da manxon allah s a w
Ni nazo gunki domin soyayyata in baki daure a fagen so kice kinzabeni daga wannan ranar dani da duk abunda da mallaka sun zama naki. Sababbin Kalaman Soyayya Masu Dadi 2022
ALLAH YAKAIMU NA BADIN BADADA DARAI DA LAFIYA DAN ALFARMAN ANNABI MUHAMMAD (S A W) 

Tun ranar da na fara ganin ki, na ji a jikina, watarana hannuwanki zasu zamo masharin hawayena, kuma zasu kasance riƙe da ni na tsawon rayuwa, zuciyarki zata zamo makwancina na har abada. Na gode da irin kulawar da kike nuna min a kullum. Ina Sonki Sosai.
MASOYI
Kin zamo cikin baitukan waƙar da zuciyata ke rerawa a kullum, waɗanda a dukkan lokacin da naji su, na kan ji dukkan damuwata na gushewa. Tabbas ina jin na kamu da sonki ne….. kai babu ko shakka matsanancin son ki ya shiga zuciyata. Ina sonki ina kuma fatan zaki amince da ni a matsayin masoyi na hakika?
Ina alfahari da kai ya hubbina allah ubangiji ya kara kusanci da manxon allah s a w
I love my name when U say it
 I love my heart when U love it
 I love my life when U are in it.
Zan dauki sonki in sakashi a zuciyata xan tarairaiyeki kamar sabon kwae, domin soyayyarki tafi karfin kujerar mulki a gurina
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top