Kamfanin Nan Mai Suna Microsoft power tools Yanzu Haka ya Kammala Shirye-Shiryen Bayar da horo a bangaren ilimin Fasaha Domin ya Taimakawa Daliban Nigeria musamman Wadanda Yajin Aiki na ASUU ya Shafa.

Kamfanin Nan Mai Suna Microsoft power tools Yanzu Haka ya Kammala Shirye-Shiryen Bayar da horo a bangaren ilimin Fasaha Domin ya Taimakawa Daliban Nigeria musamman Wadanda Yajin Aiki na ASUU ya Shafa.

Microsoft power tools

Assalamu Alaikum Warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a yau. ko kunada labarin cewa Kamfanin Microsoft power tools Ya Shirya Bayar da horo a bangaren ilimin Fasaha domin ya taimaka daliban Nigeria musamman Wadanda yajin aiki na ASUU ya Shafesu. 

Shide wannan kamfani burinsa ya koyar da dalibai ilimin fasaha da kuma na na’‘ura mai kwakwalwa domin su dogara da kansu ta hanyar amfani da abubuwan da suka koya. 

You also apply for these:

SANARWA:Rundunar sojojin Najeriya ta fitar da sunayen wadanda zasu rubuta jarrabawar computer 26/May/2022 (PDF Format list).

Apply For Mortgage

Loan: National

Housing Fund 2022.

Public Announcement: Shortlisted candidates For Nigeria Army Direct Short service commission (DSSC) course 26/May/2022 computer Based Pre-selectiion Examination.

(Download PDF format)

wadannan sune Jerin Abubuwan da zai koyar wa Daliban: 

  1. Data analysis with MS power BI.
  2. Low-code/ No-code development with power platform.
  3. Data science and Machine learning with MS Azure. 

Abubuwanda ake bukata wajen cikewa:

1 Kindly Select Your Country 

2 Full Name 

Enter your answer 

3 Kindly Input a valid Email Address 

Enter your answer 

4 Name of University/Polytechnics/CoE 

Enter your answer 

5 Type of Intitutions 

6 State Where Your University is Located 

7 Your Course of Study 

Enter your answer 

8 Your Level 

9 What Stack are you Interested in? 

10 Your Consent is needed 

ALLAH Yasa Mu Dace Amin

Yadda Zaku Cike Wannan Horon.

Idan kuna da ra’ayin cike wannan horon mai taken”NG30 Days of Learning” 

Ku danna nan domin cikewa kai tsaye.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top