Ko Kunsan Cewa Yanzu Haka Ma’‘aikatar Ilimi Ta Tarayya Ta Bude Tallafi Mai Taken “NIGERIA AWARD SCHOLARSHIP (NA) 2021/2022 TENABLE IN NIGERIA PUBLIC TERTIARY INSTITUTIONS” Zaku Iya Cike Tallafin a Bangaren Karatu Na HND, NCE, Degree Da Masters.
Akwanakin baya munfitarda wannan sanarwa ayau kuma zamu kara fitarda ita muma kira ga ilahirin mutanen arewa da su daure domin cike wannan tallafin karatu na gwamnatin tarayya agaskiya wannan tallafin karatun yana da amfani matuka musamman ga yayan talakawa cikin wannan kasidar zamu kawo maku bayanin yadda zaku cike da kuma shafin yanar gizo-gizon da zakuyi amfani dashi domin cin gajiyar wannan tallafin karatu na gwamnatin tarayya.
MAAIKATAR ILMI TA TARAYYA HUKUMAR KARATUN TARAYYA PLOT 245 SAMUEL ADEMULEGUN STREET HUDUMAR KASUWANCI TA TSAKIYA, ABUJA 2021/2022 GWAMNATIN TARAYYA GWAMNATIN TARAYYA
GWAJIN KWAMFUTA (CBT)
Mai Girma Ministan llimi (HME), Malam Adamu Adamu, yana gayyatar ‘yan Najeriya masu sha’awa yan Najeriya da za su halarci jarabawar 2021/2022 domin samun lambar yabo ta tallafin karatu na gwamnatin tarayya.
Fannin karatu da za‘a tya cikewa domin cin gajiyar tallafin karatu
- Science and Technology.
- Medicine and Para-medicals.
- Education.
- Agriculture.
- Liberal Arts/Social/Management Sciences.
- Entrepreneural Studies.
- ICT.
- Environmental Sciences.
- Law.
Ana shawartar duk masu neman cancantar zuwa: