Muhimmin Sako Zuwa Ga Masu Neman Tallafin RRR N30,000, Hukumar Bayarda Tallafin Wato “NASSCO” Yanzu Haka Ta fitarda Muhimmiyar Sanarwa.
![]() |
COVID19 RRR |
Ana Cigaba Dayin Rijistar Tallafin RRR Kashi Na 2 A Garin Kankara Jihar Katsina.
Jaridar Haskenews na farin Cikin sanar da Al’ummar Mazabar Kankara Cewa su hanzarta domin bayarda bayanansu na Registration na RRR
Tuni Aka Fara Tantancewar.
Dan haka Duk Wanda Yasan Yayi Rijistar Akaro Na Biyu ko na daya ya nemi enumerators nasu idan bai bayarda bayanansaba Domin a Tantance Shi.
A Unguwar Su Da Yayi Register.
Read Also:
Abubuwa 6 Da Ake Bukata A Wajen Tantancewa.
- BVN Number
- Account Number.
- Date Of Birth.
- Phone Number.
- RRR ID Number.
- NIN Number ko Voters Card.
A tura wannan sakon cikin groups domin sanarda yan uwanmu.
Agajahub publishers