Muhimmin Sako Zuwaga Wadanda Suka Cike Tallafin RRR NASSCO ( Rapid response Register)

Muhimmin Sako Zuwaga Wadanda Suka Cike Tallafin RRR NASSCO ( Rapid response Register) Dangane Da Biyan Kudin Tallafin Dakuma Gyara details na masucin gajiyar Shirin

Mutane dayawa suna mika tambaya wa Agajahub publisher Dangane da Shirin RRR NASSCO Rapid response Register cewa shinko zaacigaba dabiya kokuma ankare biya?

Bayan dogon binciken da Shafin Agajahub publisher yagudanar munganu Wannan Bayanin kamar haka

Read This Also

 

 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Duk Wanda yasan ya cike tsarinnan da ake bada tallafi ₦30,000 wato RRR a kwanakin baya, to ya hanzarta ya nemi enumerators yayi updating bayanan shi (NIN,BVN, PHONE, ACCOUNT NUMBER DSS) domin ƙarshen watannan (may)ake sa ran zasu rufe. Don Allah a sanarda waɗanda suka cika, kuma basa online domin kowa ya amfana.

Agajahub publishers

1 thought on “Muhimmin Sako Zuwaga Wadanda Suka Cike Tallafin RRR NASSCO ( Rapid response Register)”

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top