Sabon Tallafin P-Yes: Ga Bayanin Yadda Zaku Shigarda Username da Password Dinku a Sabon Shafin Tallafin P-Yes, Ku Danna nan Domin Dubawa.
![]() |
P yes username and password |
P-YES Presidential youths Emporment Scheme Sun Fara Shirye-shiryen Gudanar da wannan Shiri Yanzu Haka
Kamar Dai Yanda kake Gani a Wannan Shirin Gwamnatin Tarayya Na Tallafawa Matasa Da Basu Jari Da Koyar Dasu Sana‘oi Wato P-yes.
Yanzu Haka Zaka lya Shiga Portal Din Ka Bincika Idan Sunyi Approval Naka
Shafin P-Yes kai tsaye:
Ku danna nan domin shiga portal din
ku danna nan domin shiga Shafin Shigarda Username da Password:
Read also:
Opportunity: Apply for The LAGOS University Current Career Opportunities.
ASUU Strike Today Update: FG Negotiation panel report ready.
NG Cares Update: Latest Ng cares Shortlists Update.
AbU 2 Ne kawai aKe buKata dan yin LOGIN:
- Username ko bayanan shiga
- Password ko lambobin sirri
Very Soon Inshallah Wannan Program
Za’‘a Ci Moriyatai Sosai Idan Mukayi
La‘akari Da Irin Tanadin Da Akayimai Bugu Da Kari Wannan Shirin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Da Kansa Ya Kaddamar Dashi.
Domin Tuntuba.
Idan kuna fuskantar matsalar shigarda username naku ko password ko neman karin bayani ko tambaya ko karin haske zaku iya tuntubar wakilan shafin tallafin PYes ta hanyar amfani da adireshinda ke a kasa
National Coordinator, P-YES, ofishin mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin matasa da dalibai, Block B, 5th Floor Secretariat Federal Secretariat Phase 1, Abuja.
Danna nan domin aika imel zuwa bayani (a)
DON SABABBIN:
Bi PYES . Coordinator na kasa ta hanyoyin sadarwa na zamani masu Zuwa:
- Twitter :@nsadhama ;
- Facebook: Nasir Adhama ;
- Instagram: Nasir Adhama ;
Thanks for your effort