Tallafin NYIF: An Fitarda Sunayen Wayanda Za‘a Turawa Tallafin NYIF Da CBN Tafitar A Yau Ga Yanda Zaku Duba Sunayenku
Short List NYIF: Sunayan Wadanda Suke da Rabo a tsarin NYIF kaduba idan da rabanka zakaga sunanka
Read This Also
Kamar yadda mukayi maku alkawarin cewa Zamu sakar maku bayanai game da tallafin rance na Nigeria Youth Investment Fund NYIF wato Asusun Zuba Jari na Matasan Najeriya. Yanzu-Yanzu Babban bankin Kasa CBN ya fitarda jerin sunayen wayanda Za’a turawa tallafin NYIF
Domin Sauke Sunayen LATSA NAN
Agajahub publishers