Tallafin P-YES PROGRAMME Sun Bude Sabon Link Ga Wadanda Sukayi Apply Domin Yin Update Na Account Dinsu Duba Cikakken Bayani Dakuma Link Domin yin Update din
Shirin P-YES PROGRAMME sun fitar da link ga wadanda suka yi apply a baya inda zasu yi login username ko email da password domin cike sauran abubuwan da ake bukata.
To Sai dai matsalar ko anyi login baya yi, da alama suna kan gyara.
Anyi kira kaga wadanda suka chike Shirin p-yes tin zangon farko ( ba wadanda suka cika kwanan nan ba ) da sukoma suyi update na account dinsu Domin kuwa Sun Dawo Aiki
Read This Also
Masu cewa Shirin Yana ongoing ba Gaskiya bane ankulle dauka tin 19 ga WATAN 4 saidai zasu sake budewa bada jimawaba kamar yanda suka wallafa a shafinsu
Read This Also
Ga link na page din
https://reg.p-yes.gov.ng/wp-login.php?redirect_to=https%3A%2F%2Freg.p-yes.gov.ng%2F&reauth=1
https://reg.p-yes.gov.ng/wp-login
Agajahub publishers