WEAC SUN FITAR DA SHAFIN DAUKAR SABABBIN MA’AITA MASU DEGREE,NCE DAKUMA HND GA CIKAKKEN BAYANI DAKUMA LINKS DOMIN CIKEWA
Hukumar WAEC sun bude Shafin Domin daukar Ma’aikata ku tabbatar kun karanta wannan bayanin baki daya domin fahimtar yadda Zaku Cike Aikin,
sun Bada damar daukar hoton takardun da suke bukata daga Mai Neman shiga Kuma dole ne sai ingantatun hoto na suke bukata.
Amma mu ta bangaren mu Agajahub publisher muna baku shawarar kuje cafe
DUK yadda waya ta dauka bazai Kai scanner ba ayi hakuri aje cafe ga Mai bukata.
Link for applying
https://recruitment.waec.com.ng/Selector
Allah ya Bada sa’a
Abdulrahman dahiru kurah TV-5 KURAH YouTube channel.
Agajahub publishers