Anaci Gaba Da Biyan kudin RRR NASSCO Yau Litinini 20/06/2023 Ga Abubuwan da Yakamata Kusani Dangane Da Tsarin Biyan kudin

 Anaci Gaba Da Biyan kudin RRR NASSCO Yau Litinini 20/06/2023 Ga Abubuwan da Yakamata Kusani Dangane Da Tsarin Biyan kudin

Ayau Monday an cigaba da biyan naira dubu talatin kai tsaye zuwa asusun bankunan masu cin gajiyar shirin RRR. 

Duk wanda yasan yabada account detail nashi daidai to ya kwantar da hankalinsa ya saurari zuwan kudi asusun ajiyar daya bayar tun daga yau Monday har izuwa karshin satanin nan zaa cigaba da biya. 

Read Also: NON-INTEREST AGSMEIS UPDATE: How to Access up to 3 Million Naira Collateral-free CBN Loan

Call For Application: Apply NITDA IHATCH Startup Incubation Programme 2nd Cohort As Portal Is currently Opened

Jahar zamfara da Gombe ake kan biya Yanzu inda tuni Katsinawan dikko Suka karbi rabonsu tun jiya lahadi.

Kusani bawani mutun dazai iya sakasu subiyaka muddin baka Cikin masucin gajiyar Shirin RRR NASSCO Rapid response transfer din don haka karka yarda da wani ko wata dasunan replacement kowani abu mai kama da hakan.

Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun Cikakken Bayanin akan Tallafin gwamnatin Tarayya dama Tallafin karatu Sana’a Tallafin hukumomi masu zaman kansu Dasauransu

www.agajahub.com.ng

Agajahub publishers

1 thought on “Anaci Gaba Da Biyan kudin RRR NASSCO Yau Litinini 20/06/2023 Ga Abubuwan da Yakamata Kusani Dangane Da Tsarin Biyan kudin”

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top