Ansake Sabunta Shafin Neman Rance Na 3M Karkashin AgSmies Covid-19 loan, GA Link Domin Cikewa ko Duba Loan Naku

 Ansake Sabunta Shafin Neman Rance Na 3M Karkashin AgSmies Covid-19 loan, GA Link Domin Cikewa ko Duba Loan Naku

Shafin agsmies yayi update na website dinsa inda ya dawo da percentage a Neman ranchin sa COVID-19.

https://agsmeisapp.nmfb.com.ng/

Zuwa ga sabbin shiga tsarin agsmies a baya sun cire matakin Neman Rance yanzu haka sun dawo dashi inda suke bukatar Neman ka ya Kai 92%.

 Bayan haka Kuma abubuwan da suke bukatar Mai nema ya cika kaidoji sune.

  • Training complete
  • Business plans
  • Grantor
  • Loan information
  • Loan amount

Read also: NPC Recruitment 2022: National Population Commission begins Adhoc Staff Recruitment Here’s The Guide On How To Apply

Bayan haka Kuma sun suke jarabawar tantancewa ta Mai Neman Rance wadda ake kira da.

1  Free Assessment

2 Assessment

RASHIN yin wadan Nan kaidojin ne bazaka samu damar kaiwa 100% ba Neman Rance ka zai tsaya a 92% kadai.

Bayan haka da yiwor zasu dawo da yin assessment test daga baya

Dukkan Wanda yayi rigistar yanzu zaiga status nashi yakai 58% sabanin a baya zaka ga yana a 17%.

Read also: RRR Update:

(NASSCO) Has

Release a Special

Message, All Rapid

Response Register

(RRR) Applicants

Must Read this.

Tsofin cikawa Kuma Babu ruwansu da bin wadannan ka idojin gaba daya domin su sunkare komai lpy lau 

75%/83/92%/100%. DUK daya ne Babu wani banbance Amman a tsofin cikawa kadai ne Babu wata matsala 

Ga Link na AgSmies portal Domi Cikewa ko duba Loan naku

   Approved is loading……….

Inshallahu

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top