Dama ta Samu Ga Manoma Masu Karamin Karfi, Yanzu Haka Dai Bankinnan Na Nirsal microfinance Ya bude Shafin Bada Rancen Kudi ga Manoma Masu Karamin Karfi Mai taken (2022/2023 Nirsal Credits Farmers and Agribusiness Loan). Kuyi Kokari Ku Cike Kafin Su Rufe .
![]() |
Nirsel credit farmers |
Bankin Nirsal microfinance sun bude shafin bada rancen kudi ga manoma masu karamin karfi mai taken (Nirsal credits farmers and agribusiness loan 2022).
Zaku iya cike wa kafin su rufe portal din.
Read also:
Apply For 2022 Nirsal Credit Risks Farmers And AgriBusiness Loan.
Yaya Ake cikewa?
Masu sha’awar cikewa Zaku Iya Danna Domin Cikewa.
Agajahub publishers