Har yanzu Dai Ana Ci Gaba Da Cike Tallafin Karatu/Kudi Na Scholarship Wanda Kamfanin Nigerian Agip Exploration (NAE) Limited Tare da Hadin Gwiwar Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC) Suke Gayyatan Daliban Nigeria Wajen Cike Sabon Tallafin.

Har yanzu Dai Ana Ci Gaba Da Cike Tallafin Karatu/Kudi Na Scholarship Wanda Kamfanin Nigerian Agip Exploration (NAE) Limited Tare da Hadin Gwiwar Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC) Suke Gayyatan Daliban Nigeria Wajen Cike Sabon Tallafin.

Agip

Table of contents.

 • 1.1 Sanarwa.
 • 1.2 Abubuwan bukata domin cin gajiyar tallafin NNPC & NAE Scholarship na karatun.
 • 1.3 Hanyar Aikace-aikacen. 

1.1 Sanarwa.

Ana sanar da dubban yan takarar wato dalibai cewa, Kamfanin Nigerian Agip Exploration (NAE) Limited a hadin gwiwar Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC) ana gayyatarsu wajan cike sabon tallafin karatu.

Duk wani dan Najeriya wanda ya kammala karatun digiri na farko da ya cancanta daga shirin NAE zai a bashi kyautar ta hanyar 2022/2023 NNPC & NAE Postgraduate Scholarships Scheme kuma kyautar za ta shiga cikin Rukunin: 

 • Don yin karatu a Kasashen waje. 
 • Yin karatu a Jami‘ar Najeriya da 
 • aka amince da ita. 

1.2 Abubuwan bukata domin cin gajiyar tallafin NNPC & NAE Scholarship na karatun:

 1. Dole ne ‘yan takarar su kammala karatun digiri tare da fitar da takardar shaidar NYSC. 
 2. Yan takara dole su kasance ‘yan Najeriya ne.
 3. Bangarorin karatu domin cin gajiyar NNPC & NAE Scholarship. 
 4. Geosciences.
 5. .Petroleum economics.
 6. Law (oil and Gas/petroleum). 
 7. Engineering ( mechanical, civil, electrical and electronics, petroleum, subsea, marine).

1.3 Hanyar Aikace-aikacen. 

Masu Sha’awar Cikewa Ku Danna Nan Domin Cikewa.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top