Idan Kunga Hukumar Bada Tallafi Ta NG-CARES Sunturomaka Da Wannan Sako Ga Yanda Zakayi

 Idan Kunga Hukumar Bada Tallafi Ta NG-CARES Sunturomaka Da Wannan Sako Ga Yanda Zakayi

Kwanannan Hukumar bada Tallafin gwamnatin Tarayya ta NG-CARES sun fara turawa mutane sakonni a akwatunan wayoyinsu Idan Kunga Hukumar Bada Tallafi Ta NG-CARES Sunturomaka Da Wannan Sako Ga Yanda Zakayi

Indai kaga an turo maka wannan sakon a wayarka to kada ka gogeshi daga garesu ne. Saika shiga cikin link dinda suka turo maka kasaka baya nanka. Amma kayi hattara wurin zabar kanada CAC ko bakada ita.

In kasan bakada CAC to kada ka ka danna 👉YES 👈 ka danna 👉NO👈

sannan matuqar basu suka gayyace ka ba to bazaka samu damar wuce wurin ba ko kashiga zasu ce maka basu gayyaceka ba.

READ ALSO: Ansake Sabunta Shafin Neman Rance Na 3M Karkashin AgSmies Covid-19 loan, GA Link Domin Cikewa ko Duba Loan Naku

Muhimmin Sako Daga Ma’aikar NYIF: Ma’aikatar ta NYIF ta Bukaci Masu Neman Rancen NYIF Dasu Hanzarta Cike Sakonda Bankunan Bada Rance Suka Tura Masu.

Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai Dangane da Tallafin gwamnatin Tarayya Dakuma kungiyoyi Masu Zaman kansu hadida Tallafin karatu dadai sauran su.

Kuyi share don wasu su gani 🙏🙏

Agajahub publishers

1 thought on “Idan Kunga Hukumar Bada Tallafi Ta NG-CARES Sunturomaka Da Wannan Sako Ga Yanda Zakayi”

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top