Npower Takara Wa’adin Kwanakin Physical Verification Takuma Aiko Da Muhimmin Sako Zuwaga Wadanda Basuyi Thumbprint Ba Da Matsalar physical verification Vanue
Ma’aikatar Agaji da ci gaban al’umma ta kara wa’adin gudanar da physical verification na Batch C Stream 2 N-power.
Daga ranar 27th zuwa 29th ga watan june 2022.
Idan an zabe ka acikin masu gudanar da physical verification da zaa gudanar yi amfani da link din dake kasa domin ganin wajen da zaayi maka physical verification din ko kayi amfani da code *45665#
Dangane da Wadanda basuga wurin physical verification ba Dakuma Wadanda aka nunawa shortlisted amma basuyi thumbprint ba harda ma Wadanda Sukayi thumbprint capturing ga karin Hasken da Hukumar ta Npower tayi Dangane da matsalar
Ma’anar wannan Bayanin a takaice shine ganin Shortlisted, yin thumbprint capturing basune ke nuna cewa kazama Cikakken maicin gajiyar Shirin na Npower ba,
Don haka muci gaba da duba dashboard harsai munga komai yazama daidai sanan mu tabbatar cewa munsamu shiga Shirin Npower.
Aci Gaba Da bibiyar Shafin Agajahub publisher Domin samun ingantattun labarai a Nigeria, Africa dama Duniya Baki Daya.