Shafin Abude Yake: Anaci Gaba Da Cike Aikin National Electricity Regulation Campany Ku Hanzarta Kucike, Ga Link Dakuma Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin
Ga babbar dama ta É—aukar ma’aikata a É“angarori ma banbanta a Æ™arÆ™ashin ma’aikatar NERC.
Yan Arewa Mufarka wannan ba Abun wasa bane yakamata mudawo hayyacin mu,
Kayi ƙoƙari kacika, babu wuya cikawar kuma bazai ɗauki lokaci ba, kada kayi ƙasa a gwiwa domin sai angoda akan dace.
Ana hasashen zasu É—auki ma’aikata fiye da dubu goma, Qualification kuma ko wanne É“angare ka karanta akwai sashen da ake buÆ™atar masu qualin ka, dan haka kowa yacika amma katabbar kacika komai daidai.
Wanan Aikin na National Electricity Regulation Campany yanada bangarora dayawa yazama wajibi kowa yakula domin zabar bangaren da yayi daidai da karatunsa domin gujewa zama unqualified.
Jerin Bangarora na Daukar Ma’aikatan National Electricity Regulation Campany
- Office of the Chairman
- Legal, Licensing and Compliance
- Consumer Affairs
- Markets Competition and Rates
- Engineering, Performance and Monitoring
- Planning, Research and Strategy
- Finance and Management Services
Ga link na zaɓar ɓangaren da kk so
https://careers.nerc.gov.ng/category#vacancies
Ga link na cikawa 👇
Pls kuyi share.
Kuci gaba da kasancewa tareda Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai Dangane da Daukar Ma’aikata, Rance Na gwamnatin Tarayya dama Tallafin karatu