Kalaman Soyayya na barka da sallah

 Zafafan kalaman Soyayya Masu Dadi

So tamkar wutar murhu ne da ke ci a cikin zuciyar masoya. Tini zuciyata ta babbake da sonka abar tinanina. Ya hubbina
ina son ka ne saboda kaine da ma wanda zuciyata ta daÉ—e tana jira. Inatare da kai a duk inda na shiga. Ina Son Ka.
Wanda nake fatan na aura, mutum ne na musamman mai baiwa ta musamman a cikin dubunnan samari, shi ne wanda zan iya kasancewa tare da shi a cikin wuya ko daÉ—i, domin na san tinaninsa a kullum, bai wuceneman hanyar da zai inganta rayuwata ba. InaSon Ka. Ya Hubbina
Ina sonka, Ina kaunar ka, Ina muradin ka, Ina son kasantuwa da kai kasan tuwa na har abada, Ya hubbi na
Ba Dogo ko Gajere ko Fari ko Baki ake bukata wajan aure ba, Abinda ake dubawa shine chanchanta da kamala
I’m a good enough person who will forgive you, but not stupid enough to trust you again.
A CIKIN RAYUWAR SOYAYYA BA ABINDA YAKAI SAMUN MASOYIN GASKIYA DADI  WLH
Ina sonka, Ina kaunar ka, Ina muradin ka, Ina son kasantuwa da kai kasan tuwa na har abada, Ya hubbi na
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top