Labari Mai Dadi Gawadanda Suka Cike Tallafin NG-CARES: An Fara Tura Sakon Zuwa Tantancewa Ga Masu Shirin Cin Gajiyar Shirin

 Labari Mai Dadi Gawadanda Suka Cike Tallafin NG-CARES: An Fara Tura Sakon Zuwa Tantancewa Ga Masu Shirin Cin Gajiyar Shirin

Alhamdulillahi
Shirin Ng-cares sun zabe wasu daga cikin wanda mukayi wa aiki sun tura musu da sakon SMS da cewa suji su kara shigar da bayanin da suka nema lokacin da suka cike neman shiga cikin shirin mutanan adamawa da jahar phalatu ne suka fara samun wannan sakon .

Duk Wanda ya samu sakon nan yaje cafe mafi kusa dashi ya shigar da bayanin da suka tambayi shi kafin ranar 22/7/2022
GA Link dazakuyi amfani dashi domin cike bayanan ku

Yadda Zaku Cike bayanan

Bayan kun bude Link din zai tambayi cewa kuyi verify na number wayarku, 

kusaka lambar wayar ku kudanna verify
Daganan sai kuci gaba da Cike bayanan ku har kugama sai kudanna submit.
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top