An Bude Shafin Bayarda Tallafin Karatu Na Masarautar saudiya Ga Dalibai Na Kasashen Musulmi
Masarautar saudiya zata bayar da tallafin karatu ga yan najeriya bada gurbin karatu ga daliban kasashen musulmi da kuma daukar nauyin karatunsu da Masarautar Saudi Arabia ta bude yanar gizon neman tallafin karatu ga kasashen muslmi ranar litinin 15 ga watan August 2022 Zaa rufe portal din 4th September 2022 .
Jami’ar ta shirya Tsab domin ba wa É—aukacin É—aliban da za’a ba wa wannan Tallafin ( Scholarship ) Ƴan Asalin Ƙasar da ba Ƴan Ƙasar ba damar samun Ingantaccen Ilimi .
Domin cikewa Ga Link na portal
http://www.kfupm.edu.sa/deanships/dgs/Pages/en/StartApplications.aspx
Direct Application Portal
https://emea.radiusbycampusmgmt.com/ssc/aform/Ezx821N7SA70x6708LxK.ssc
Dazarar kun bude Shafin sai kubi options na portal din.
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun ingantattun labarai Dangane da Daukar Ma’aikata, Tallafin gwamnatin Tarayya dama Tallafin karatu.