An Fara Tura Sakon Zuwa Ga Masu Cin Gajiyar Shirin NG-CARES, Jahar SOKOTO, KATSINA, BAUCHI Da Wasu Guda Hudu Ne Kawai Ba’a Rufe Ba.
An fara tura sakon data capture a jihar gombe ga wanda akai verify din lambar su za’a gudanar da data capture ne a wasu yankunan dake jihar gombe za’a fara gobe da jibi .
Abubuwan da ake nema wajen yin data capture
♦️Phone number
♦️Bvn number
♦️Account number
♦️Bank Name
♦️Bussiness certificate cac or semedan certificate
Bauchi
Jigawa
Katsina
Yobe
Taraba
Zamfara
Sokoto
Related Topic
Sune jahohin da baa rufe rijistar su ba masu su garzaya wadannan shafukan domin yi musu rijista zaa Dora bayaninsu akan system .
Yadda Zaku Cike Bayan bude Shafin jahar ku
Kana saka lambar wayar kai portal zai nuna maka inda zaka saka bayanan ka kamar haka
Daganan zai kaika inda Zakayi submit, saika danna akan submit bottom
Kana dannawa akan yes I’m sure shekenan kagama cikewa portal zai turoma Sakon cewa An shigarda Bayanin ka Cikin Sauki
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun ingantattun labarai Dangane da Daukar Ma’aikata Tallafin gwamnatin Tarayya dama Tallafin karatu Sana’a sadai sauransu.