Ansakake Bude Shafin Nigerian Nevy Domin Daukar Ma’aikata, Ga Yanda Zakayi Domin cikewa
Rundunar Sojin Ruwan Nigeria Tana Gayyata Matasa Masu Sha’awar Shiga Aiki Sojin Ruwa
Jiya 07/08/2022 Rundunar Sojan Ruwa Nigeria Suka Bude Portal Dan Daukan Sabbin Ma’aika Wanda Zasu Rufe Bayan Wani Lokaci.
Related Topic
Abubuwan Suke Bukata:
Minimum Age Requirement 18 Maximum Age Requirement 35
Minimum Height for Male Applicants 1.69 Minimum Height for Female Applicants 1.65
Basic Academic
Qualifications SSCE, NECO, NABTEB with 5 Credits including Maths and English.
Higher QualificationsND, HND or BSC based on the position.
To Apply visit official Nigerian Nevy website
Allah Yasa Mu Dace Ya Kuma Bamu Sa’a
Agajahub publishers