Kamfanin jirgin sama na UNITED NIGERIA na neman ma’aikata a bangarora Dayawa Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin

 Kamfanin jirgin sama na UNITED NIGERIA na neman ma’aikata a bangarora Dayawa Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin

Kamfanin United nigerian air sun bude gurabun aiki guda 4 kamar haka:

• Commercial Manager

• Ground Operations Officer

• Risk Manager

• Marketing Officer 

Related Topic:BREAKING NEWS: NIGERIA POLICE ACADEMY WUDIL, KANO STATE APPLICATION FOR ADMISSION INTO THE 9TH REGULAR COURSE OF THE DEGREE PROGRAMME

Ga masu son applying sai su tura CV/Resume zuwa ga (careers@flyunitednigeria.com), kana mai sanar musu da cewar ga gurbin da kake nema 

Ku tabbatar kun cike bangaren da yakeda Alaka da karatunka kana ka tabbatar ka kare service ( NYSC service).

Maza da mata zasu iya nema wannan Aikin kana ku tabbatar kun Hanzarta Kucike domin yanayin mutanen dake neman Aiki kasarnan yazarce tunanin mai tunani.

Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun ingantattun labarai Dangane da Daukar Ma’aikata, Tallafin gwamnatin Tarayya dama Tallafin karatu Sana’a sadai sauransu.

ALLAH ya bada sa’a 🤲🙏🏼

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top