Rundunar ‘yan sandan Najeriya tare da hadin gwiwar Police Service Commission za ta bude manhajar neman aikin ‘Yan Sanda na shekarar 2022

 Rundunar ‘yan sandan Najeriya tare da hadin gwiwar Police Service Commission za ta bude manhajar neman aikin ‘Yan Sanda na shekarar 2022.

Ga masu sha’awar neman aikin yan sanda zasu ziyarci tashar daukar ma’aikata https://www.policerecruitment.gov.ng/#/register or www.recruitment.psc.gov.ng wanda za a buɗe daga litinin 15 , ga watan August 2022 zaa rufe  26 ga watan September 2022 .

Rundunar yan sanda ta ce daukar ma’aikata kyauta ne kuma ba tare an biya wani ko sisi ba ta umarci wanda suka nuna sha’awar su ‘da su kira 08100004507 don karin bincike game da daukar ma’aikatan yan sanda. 

Related Topic

AgSmies Covid-19 Loan: An kammala Gyaran Shafin Covid-19 Loan Yanzu Zaku iya Neman Rancen Cikin Sauki

Wannan yabiyo bayan futowar wani rukunin Police dasukayi passing out bada jimawa ba haka zalika anrigada anyi posting nazu zuwa wuraren aikinsu.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top