Tallafin NG-CARES: Karin Haske Dangane Da Tsarin Bayarda Tallafi Na NG-CARES

Tallafin NG-CARES: Karin Haske Dangane Da Tsarin Bayarda Tallafi Na NG-CARES

 Zunzurutun kudi har dala million dari bakwai da hamsin 750M$ aka ware wa wannan shiri, wanda ko wacce Jaha za a bata dala million ashirin 20M$, abuja kuma a bata dala million sha biyar 15M$ sai kuma shi wannan shiri na NG-CARES shi ma an ware masa dala million shabiyar wato 15millions dollar’s. 

Shiri zai taimaka wurin rage radadin tallauci, rashin aikin yi da dai sauransu a tsakanin al’umma. Sannan ba wai iya daidaikun mutane wannan shirin ya kunsa ba, har da kananun masana yantu. Don haka in kana da sana’a ko masana’anta da take da rajista da gwamnati kamar CAC TAX SEMEDAN da dai sauran su, za ka iya cin gajiyan wannan shiri.

 

Kamar dai shirin survival fund ne, amma wannan ban da ma’aikatan cikin kamfani amma kima su ma za su iya applying a matsayin individual.

Related Topic

NG-CARES : Update About NG-CARES Program As Data Capturing and Payment Arrangements Is Going on in Some State

NG-CARES LINKS

Kowane state da nasu, don haka kowa zai duba link na jiharsa. Wasu states din portal suka bude domin cikewa, kowa dai da irin nasu. Wasu form suke bayarwa kuma form din kyautane, kowa dai da irin nasu. Don haka kowa ya binciki sai dai wasu jahohin sun rufe .

Har yanzu manhajar wasu jahohin tana bude in kana bukata zaka iya yin Register tallafi Ng-cares zaa dora bayanin ka akan system da yardar Allah sai dai mutum ya jira sakon SMS ta layin daya bayar wurin rijista ,cikin sakon SMS da zaa tura ma mutum akwai link da zaibi don ya kara tabbatar da bayanin daya bayar wajen rijistar farko .

Cikin dalar $20m da gwamnatin tarayya ta rabawa jahohi wanda yayi dai dai da N8.30b shirin ng-cares karkashin kulawar bankin duniya , bayanai sun tabbatar da cewa gwamnatin Jahar zamfara zata kashe naira billion 1.71b a shirin ng-cares. wanda yanzu haka ana gudanar dashi inda wasu ke cikawa Online wasu Kuma Offline, akwai kaso da aka ware wa wanda suka cika Online .

Ga Jerin Links na Kowace jaha

https://cares.plax.ng/sokoto

https://cares.plax.ng/borno

https://cares.plax.ng/zamfara

https://cares.plax.ng/katsina

https://cares.plax.ng/adamawa

https://cares.plax.ng/yobe

https://cares.plax.ng/jigawa

https://cares.plax.ng/plateau

https://cares.plax.ng/kwara

https://cares.plax.ng/lagos

https://cares.plax.ng/anambara

https://cares.plax.ng/bauchi

https://cares.plax.ng/taraba

https://cares.plax.ng/oyo

https://cares.plax.ng/enugu

https://cares.plax.ng/delta

https://cares.plax.ng/rivers

https://cares.plax.ng/edo

https://cares.plax.ng/benue

https://cares.plax.ng/kogi

https://cares.plax.ng/ondo

https://cares.plax.ng/abia

Federal Capital Territory https://cares.plax.ng/Abuja
All the best 
Fill free to ask Agajahub publisher any questions below under comment section of any guidance and advices
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top