Cibiyar fasahar kere-kere ta rundunar sojojin sama da ke Kaduna, (AFIT) ta fara sayar da formu
Cibiyar fasahar kere-kere ta rundunar sojojin sama da ke Kaduna, (AFIT) ta fara sayar da form ga masu neman shiga makarantar don yin digiri na farko da na biyu ko HND ko Diploma a bangarori mabambanta.
Makarantar ta sami sahalewar hukumar NUC don gudanar da ayyukanta.
Za a rufe a ranar 14 ga watan Oktoba 2022.
©️ Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum 🤝
Agajahub publishers