Damar Aiki: An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Nigerian Air Wato Ma’aikatar Harkar Sufurin Jiragyen Sama, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin
Jama’a kuzo muyi buda finally akwai labari mai dadi cewa National Carrier din mu wato Nigerian Air zata fara aiki nan kusa
Toh gashi nan kasar mu ce ke neman ma’aikata a bangaren matuqa jirgin sama kama daga captains, first class officer’s da ma cabin crews
Yadda Zaku Cike Aikin
Wadanda suke ganin suna da kwarewa sai suyi applying a portal din www.nigeriaair.world koh kuma ta email recruitment@nigeriaair.world
Idan yabude saiku danan akan wanan alama dake jikin hoton nakasa wato JUST CLICK FOR YOUR FEEDBACK
Related Topic
Daganan zai kaika inda Zakayi applying kacike bayanan ka kana kayi submit
Ku tabbatar kun tura CV naku Zuwa wannan email address din nasu Domin Kara Samun tabbaci
Ana saran nan bada jimawaba Za’a fara Aiwatar da Harkokin Sufurin Jiragyen Sama mallakar Nigeria
Allah yasa kasar mu ta daure don gudanar da wannan National Carrier din.
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher www.agajahub.com.ng Domin samun ingantattun labarai Dangane da Daukar Ma’aikata Tallafin gwamnatin Tarayya dama Tallafin karatu Sana’a, dadai sauransu