Nirsel Sunfara Approval, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Duba Kokuma Kuyi Update Na Bayanan ku Koda Bakuda Reference Number
Nirsal Micro-Finance Sun Fara Bayarda Sahalewar Karban Non- Interest Loan Dasuke bayar wa Duk wannan Yacike Ya tabbata Ya duba Email Nashi Ko kuma Yashiga Wannan Link👇 https://nibloans.nmfb.com.ng/getofferletter
Sai Kasa TCFNI Reference Number Na application Naka Domin Duba Offer Letter
Related Topic
Yadda zaka dawo da TCF REFERENCE NUMBER É—in ka.
Mutane da dama suna tambayar ya zasu dawo da tcf numban su da suka mance, kasancewar da farko Nirsal sun ce TCF numba amfanin ta a iya lokacin applying ne. Hakan yasa mutane da dama basuyi saved nashi ko rubutashi ba.
Sai kuma yanxu nirsal suka futo da wani shafin da zaka sa TCF reference number dinka don duba Approval offer.
Maganar gaskiya ana dawo da tcf reference number, amma amfanin sa a iya Updating/validate na application ne, bayan kayi updating wannan tcf É—in bazai yi aiki ba, ko kayi checking offer naka da shi ba sunan ka zaka gani ba, saboda.
TCF number da zaka duba Approval offer É—aya ne (wanda aka baka a farkon cikawar ka) bayan wancan duk wani tcf da za’abaka wajen returning Applicant “temporary” ne.
Yadda zaka samu”one time” tcf reference number don yin updating na loan (cost of items) naka.
1- Da farko zaka shiga https://nibloans.nmfb.com.ng
2- sai kazaÉ“i Household ko SME (depending da nau’in loan naka)
3- sai kayi selected “New”, zasu baka tcf number, kayi copy sai ka danna continue (tunda baka da reference number).
4- daganan sai kayi select na “returning” in yabuÉ—e zaka sa BVN naka da TCF number da kayi copy a sama. Shikenan zai wuce da kai gaba don yin update.
Note: idan kasamu approved da kansu zasu turanaka da text ta sms da gmail, rashin tcf number ba matsala bane babba. Zaifi kyau idan ma kana tunanin anma approved baka sani ba kaduba email naka (SPAM INBOX).