Ana Cigaba Da Daukar Ma’aikata a Kamfanin Wutar Lantarki Na Nigeria Wato Nigerian Electricity Supply Corporation (Nigeria) Limited (NESCO)” Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin
An BuÉ—e Shafin Daukar Ma’aikata a Kamfanin Samar da Wutar Lantarki ta Najeriya (NESCO)Limited Wato “Nigerian Electricity Supply Corporation (Nigeria) Limited (NESCO)”, an bude gurabun aiki har guda biyar
Ayuka da aka bude
- Chief Accountant
- Personal Assistant (PA) to the Managing Director
- Electrical & Mechanical Engineering Technician
- Electrical & Mechanical Engineer
- Cook / Housekeeper
Ku tabbatar kun dace da takardar karatunku dakuma Aikin da Zaku nuna
Yadda Zaku Cike
1. Masu sha’awa wadanda suka cancanta su aika da Cover Letter, Copies na Certificates da Curriculum Vitae (CV) hadi da saka sunan aikin da suke bukata daga cikin wadanda aka jera a Sama, sunan unguwa, lambar waya da kuma referees wato wadanda suka tsaya maka. Aika Zuwa wannan email Adireshinda ke a kasa
2. Kuyi amfani da portal dasuka bude domin cike wannan Aikin
Domin cikewa dannan alamar apply
Dazarar anbude Shafin zakuga Yayi kama da wannan hoton dake kasa
Kucike form din dakyau Bayan cikewa asake karanta Bayanan ku Domin tabbatarwa