Anbude Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi Na Kamfanin MTN Mai Taken MTN Pulse Blow My Hustle Grant’, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin
Ana ci Gaba da Cike Sabon Tallafin Kudi Kamfanin Sadarwa na MTN Domin Karfafa Matasa Yan Kasuwa, Sunan Shirin “MTN Pulse Blow My Hustle Grant’
Kamfanin sadarwa na MTN na gayyatar ‘yan Najeriya domin cike tallafin Naira Miliyan 68 na MTN Pulse da suka warewa ‘yan kasuwa musamman mazauna a Najeriya.
Related Topic
Buri da Fa’idodin MTN Pulse Blow My Hustle Grant
Shirin MTN Pulse ‘Blow My Hustle’ Kamfen ne na Karfafa Matasa da aka hada domin tsara domin fitowa da hazakar matasa yan kasuwa a Najeriya tare da ba su Karfin gwiwa ta hanyar nishadantardasu. Shidai wannan shirin zai tallafawa kananan yan kasuw dakuma sabbin yan kasuwa.
Kuyi amfani da wannan damar Domin cin Gajiyar Shirin.
Yadda Ake cikewa
https://mtnpulsebmh.com/submit
Bayan ya bude sai ku kalli wannan video da Kamfanin MTN din Sukayi Domin jin kaidojin cike Tallafin
Daganan sai kucigaba da cike wannan form din
Kwanaki bakwai (7) suka rage a kammala cike wannan Tallafin.
Agajahub publisher wishes you Successful Application.