DA DADAN KALAMAN SOYAYYA MASU GAMSAR DA MASOYA

KALAMAN SOYAYYA MASU GAMSAR DA MASOYA

-samuwar ki acikin rawuyata ya samarda gagarimin canji ga karuwar farin cikin ta hanyar sauraren muryarki da kuma kasan tuwata  atare dake acikin rawuyarki mai tsari, duk wani Abu da zan furta yau agare ki ba zai wuce “Ina son ki ba, kece tauraruwar dake haskenta yake haskaka birnin zuciyata sannan kuma kina daya daga cikin mutanen da bazan taba mantawa da su ba har abada a rawuyata.

-Kin zamo zinariya mai cike da zallan zaratan zakwwakuran za6a66un matakai a waje na.inda na saka matsayinki kafafu basu iya kaiwa. farare kuma fekakkun hakoranki masu sheki da walwali a yayinda kikayi tattausan murmushi mai sanya duk wanda yayi arba da su atasayen muradin rabuwa dake akoda yaushe Ina yinki har kullum. 
-Ki fesan turaren ki ta yadda zan rika ji tamkar kina tare dani akoda yaushe,kin zamo ruhina da tsoka ta da bargo na, ke jini CE mai gudana a dukkan sassan jiki na,
Soyayya a gare ki gaskiya ce, kuma ta ginu ne daga ranar da na fara ganinki, ina kaunarki fiye da yadda zan fada maki,
– Abu daya da bazaitaba k’arewa ba ‘shi ne soyayyarmu da ke, saboda ke kadai ce a cikin zuciyata. 
-Ba zan taba barinki ki tafi daga zuciyata ba. zan kuma ci gaba da  sonki har karshen rayuwata,
Ya ya za ki ce da ruwa kada ya zuba, yayinda Girgije yataru , ina Son na tambaye ki ya ki ji dangane da soyayya ta.
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top