DANKON KARAWA SOYAYYA DADI KALAMAI
-so wani abu ne mai kyawu, kuma wani yanayi ne da mutum zai so ya damke. ‘So. shi ne yanayin da kan sa ka ji ka a raye,
-Kinnuna min yadda ‘ake ‘soyayya, haka kuma kin nuna min yadda zan‘ kula da ke. Ina sonki har abada
-Dukkansako murmushi ne, dukkan kalma tamkar fure ‘ce,
-Inason ki yadda ki ke so na, kada ki yasar da ni, kada ki taba juya min baya. Ina sonki
-Yayindazan iya zama wani bangare naki zanso na zamo naki na har abada, na zamo a ruhinki.
-Inasonki, kuma zan ci gaba da sonki, ki cike gurbin da bawani da zai cike Shi ina sonki matuka
-Abudaya da bazaitaba karewa ba ‘shi ne soyayyarmu da ke, saboda ke kadai ce a cikin zuciyata.
-Soyayyata a gare ki gaskiya ce, kuma ta ginu ne daga ranar da na fara ganinki, ina kaunarki fiye da yadda zan fada maki
-Kekadai ‘ce wacce na taba mafarki a kanki, abin da nake bukata, abin da nake ra’ayi, koda kuwa’biliyoyin mafarkai ba za su iya siffanta yadda ki ke a gareni ba wadannan kalmomin za su iya,