GA WASU KALAMAN TSARA MACE CIKIN SAUKI

KALAMAN TSARA MACE CIKIN SAUKI

Yanda zaka tsara mace a karin farko . Idan kaga ‘yar baby tana tafiya sai kaga tashiga zuciyarka kuma kanason yi mata magana.. 

(1)dafarko dai ka tabbata kaima kahadu ma’ana kadau wanka mai kyau saboda wanka yana daya daga ckn abunda ke sato maka zuciyara mace..sai karka yi mata magana sai ka tabbata tazo dai dai gurin da babu mutane sosai don wata tana da alkunya. 

(2)daka karasa gurinta dakaje sai kafara yi mata sallama kamar yanda addininmu yatanadar nasan indai ta cika musulma zata amsamaka kaga kasamo hankalinta kenan. 

(3)sai kace ranki yadade kiyi hakuri fah nasan ba mutuncin kyakkyawar mace mai haiba da asali bane tatsaya ta kula namiji a yayin datake tafiya izuwa wani guri,amma kiyi hakuri nima bayin kaina bane wani sashen bangaren jikinane ya uzuramin dole sai nayi hakan tun yayin da idanuwana sukai arba da wannan kyakkyawar surar taki. 

(4)kar dai incikaki da surutu nasan kina sauri ne saboda haka nake neman wata alfarma guda 2 zuwa 3 agunki.zata cema inajinka. 

 (5)saikace ranki yadade kiyi hakuri fah nasan ba mutuncin kyakkyawar mace mai haiba da asali bane tatsaya ta kula namiji a yayin datake tafiya izuwa wani guri,amma kiyi hakuri nima bayin kaina bane wani sashen bangaren jikinane ya uzuramin dole sai nayi hakan tun yayin da idanuwana sukai arba da wannan kyakkyawar surar taki. 

(6)ammm don Allah kozan iya samun full adress naki?inkayi mata a lkcn zata baka dai2 inbakiya mataba zata baka wrong. 

(7)sai kuma alfarmar karshe wacce tafi kowacce wuya kace don Allah inason kibani phone number naki.nanma inkayi mata zata baka inbakayi mata ba zatace ai bata da phone. 

(8)Karka sake tashin farko ka furta kalmar so agareta hasalima dakasan takunka sai kaci gaba da sace zuciyarta da mugayen kalamai masu karya garkuwar jiki gami da sace zuciyar mace ckn kankanin lkc,to da kanta inhar kayi tasiri azuciyarta zata furtama kalmar so.. 

 (9)inagayamukuwannan ne a lokacin dahar kaje gidansu kunsa santa fah….hmm mata dai akwai son kulawa inkuwa akasamu akasin hakan zakaga ba daidai ba.sannan suna da bukatar arinka yabonsu koda kuwa sunsan yabon dakake musu basukai matsayin ba..mata dai akwai son abun dariya yayin dakuka kasance ma’abuta masoya.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top