Gurbin Aiki!: Rundunar Sojin Nigeria Tabude Shafin Daukar Ma’aikata Trade &Non Trade Man &Women, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin
Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa ayau juma’a yanar gizon daukar ma’aikata ga wadanda ke da sha’awar shiga aikin sojan kasa .
An soma rijistar ne yau juma’a ranar 7 ga watan October zuwa 2 ga December 2022, masu sha’awar shiga su ziyarci yanar gizon nan 👉 https://recruitment.army.mil.ng/darrr
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun ingantattun labarai Dangane da Daukar Ma’aikata, Tallafin Karatu dadai sauransu.
Agajahub publishers