Gwamnatin Tarayya Ta Bude Shafin Bayarda Tallafin Karatu Sabon Tallafi na Gwamnatin Tarayya Ga Ɗaliban Education: Ɗaliban Education Masu Karatun Digiri Za’a Basu N75,000 (Degree), suma kuma Ɗalibai Maau NCE N50,000 duk semester
Domin sanin yadda zaku cike da kuma shafin cikewa latsa nan:
Gwamnatin tarayya ta ƙarƙashin Federal Scholarship Board a shirin nan da aka ƙaddamar mai suna education bursary award, tana sanar da dukkan ɗaliban da suke karantar education a matakin gaba da sakandire cewa ta buɗe portal domin applying na scholarship.
Domin cika alkawarin da shugaban kasa ya yi na kawo sauyi a fannin ilimi, Ministan Ilimi (HME), Malam Adamu Adamu ya gayyaci daliban da suka kware a kwalejojin ilimi da jami’o’in Najeriya domin su shiga gasar karramawar ilimi ta gwamnatin tarayya ta 2022/2022. Dalibai.
Shin kai dalibin Najeriya ne a kwalejin Ilimi ko Manyan Makarantu da ke karatun Koyarwar Ilimi, anan shine damar ku don samun Tallafin Siyarwa don Ilimin ku.
Adadin Sikolashif don waccan lambar yabo ta Gwamnatin Tarayya ta Bursary 2022/2022 don Daliban Ilimi sune kamar haka:
1. Daliban Ilimi na Jami’a – N150,000 a kowace shekara. Wannan N75,000 a kowane Semester.
Sharaɗin shine: dole ka zama kana makarantar EDUCATION a Jami’a ko kuma kwalejin ilimi. BANDA MASU YIN PART TIME.
Requirements ɗin da ake uploading sune:
1. Admission letter.
2. School ID card.
Zasu rufe karɓar bayanan ɗalibai ranar 21st October, 2022.
Ga links ɗinnan https://fsbn.com.ng/applicants/auth/register/35565
Kucike form din kuyi submit kukuma sake karantawa bayan kun kammala cikewa domin tabbatar da babu kuskure aciki.
Agajahub publishers nayimuku fatar nasara