Hukumar Kididdiga Da Kidaya (NPC) Zata Bude Shafin Daukar Ma’aikatan Wucin Gadi 2023
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) zata dauki
ma’aikatan wucin gadi domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2023.
Gurabun Aikin Da Za’a Dauka
- Facilitators
- Training Centre Administrators
- Monitoring & Evaluation Officers
- Data Quality Managers
- Data Quality Assistants
- Supervisors
- Enumarator
Abubuwan Da Ake Bukatar Mai Neman Aiki Yagabatar
- National identification Number (NIN)
- Valid and Functional Gmail Account
- Valid and Functional Phone Number
- Valid and Functional Commercial Bank Account (No student/NYSC Account}
Yanar gizon zata fara aiki ranar litinin 31 ga watan October 2022 dukkan sauran bayanai suna cikin rubutun dake jikin takardan nan da nayi posting masu bukata zasu iya dubawa .
Domin Karin bayani ku ziyarci Shafin National population Commission
Kuci gaba da ziyartar Agajahub publisher Domin zamu saki bayani dazarar anbude Shafin ranar 31 October 2022.
Agajahub publishers